Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 2apple
  2. 2 cupyoghurt
  3. Flavor
  4. 1/2 cupkankara
  5. 2 TBSzuma

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Na wanke apple dina nayi peeling dinshi na yanka kanana.

  2. 2

    Na saka a blender,na saka yoghurt, Zuma da flavor.

  3. 3

    Na saka kankara,nayi blending har yayi smooth.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fatima muh'd bello
Fatima muh'd bello @bakerstreat
rannar
Sokoto
cooking is my passion
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes