Sultan chips 😋😋

Munji dadinsa sosae nida iyalina alokacin buda baki#ramadansadaka
Sultan chips 😋😋
Munji dadinsa sosae nida iyalina alokacin buda baki#ramadansadaka
Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko Zaki fere dankali ki yanka dogi kmr yadda nayi se ki wanke ki barbada gishiri kijuya
- 2
Kidaura Mai a wuta inyyi zafi se ki soya dankalin ki kmr chips hk in kin gama ki ajiye a gefe
- 3
Kidauko kasko kisa Mai Dan dadae y danganta da yawan dankalin ki in yyi zafi kisa albasa isashshiya da carrot da green pepper Wanda kk gyara kk yankasu da Dan tsayi kadan kisa kayan dandano Dana kamshi kiyita juyawa hr suyi laushi kadan see kijuye awani kwano kikawo Kwai da kk kadashi kizuba a kaskon inyafara soyuwa sae ki dagargaza kwanki wato scrambling Kenn
- 4
Inya dagargaza sosae kikawo dankalin ki da hadin carrot kixuba akan Kwai din kijuya sosae komi y hade
- 5
Shikenn sae ki sauke aci Dadi lfy ya kammala
Keywords
Similar Recipes
More Recipes




sharhai