Soyyayen Kifi 🐟

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
Sokoto State

Kifi kowane iri ne yana dadada kaman wanna n da ake cema cat fish ko suya ko psoup abun baa magana wannan girkin na sadaukar da shi ga qawata Sharifah Isa Allah ga qara miki harda alQuran sharee. #ramadansadaka

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

2 hours
4 yawan abinchi
  1. 2Kifi
  2. Filawa kofi daya
  3. 2Dandano
  4. Gishiri
  5. Kayan kamshi
  6. Mai na suya

Umarnin dafa abinci

2 hours
  1. 1

    Zaki tankade filawa ki saka maggi signature da mixpy

  2. 2

    Sannan ki saka kayan kamshi shi kuma kifin kisaka mishi gishiri a jikin shi sannan ki barshi ya tsane ruwa

  3. 3

    Idan ya tsane se ki saka shi cikin hadin filawa direct se cikin mai me zafi

  4. 4

    Kada ki motsaa ki bari se kin fara ganin kifin don da farko zafin mai ya rufe shi

  5. 5

    Da ki jya shi ma dayan gefen kda ki matsamishi da juyawa kada ya watse

  6. 6

    To Bisimillah ga kifi nan ya sauka a sha ruwa lafiya

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Jamila Ibrahim Tunau
rannar
Sokoto State
The kitchen is my comfort zone.
Kara karantawa

Similar Recipes