Baked moimoi
Umarnin dafa abinci
- 1
Ki wanke wake ki cire hanci, ki zuba tattasai, tarugu, albasa da garlic
- 2
Sai ki yi blending until smooth
- 3
Ki zuba seasoning and spices dinki sai ki buga
- 4
Ki zuba mai sannan ki zuba ruwan zafi yanda zai yi
- 5
Ki yi greasing gwangwani ko container da kike so sai ki zuba batter din amma kar ki cika
- 6
Sai ki saka a cikin pre heated oven idan ya kusa gasuwa ki cire
- 7
Ki fasa kwai, ki zuba seasoning cube, curry and ginger powder
- 8
Sai ki zuba kwai a kan alalar
- 9
Ki jera bell peppers da tumatur sannan ki mayar a oven ki gasa na minti goma zuwa sha biyar
- 10
- 11
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/14957319



















sharhai