Fruit salad

Safiyya sabo abubakar
Safiyya sabo abubakar @Safsy
Kano

Ramadansadaka Yana da dadin sha ga saukin hadawa

Fruit salad

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

Ramadansadaka Yana da dadin sha ga saukin hadawa

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

30: 00mintuna
2 yawan abinchi
  1. Kankana
  2. Abarba
  3. Ayaba
  4. Madara

Umarnin dafa abinci

30: 00mintuna
  1. 1

    Da farko ki yanka kanKanarki, abarbarki da ayaba kanana kanana

  2. 2

    Sai ki Sami mazubi Mai kyau ki zuba a ciki sai ki zuba madara akai ki jujjuya Shi

  3. 3

    Sai kisa kankara ki kisa a firij yay sanyi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Safiyya sabo abubakar
rannar
Kano
Baking and Cooking is my hobby
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes