Bandashen gurasa 2

Zulaiha Adamu Musa @cook_36044083
Inason gurasa sosae gsky munji dadinta nida iyalina#ramadansadaka
Bandashen gurasa 2
Inason gurasa sosae gsky munji dadinta nida iyalina#ramadansadaka
Umarnin dafa abinci
- 1
Zakisamu gurasarki intayi tauri ki turarata inbatayiba Kuma sabuwace shikenn
- 2
Kijuye aroba me Fadi ki yankata dadai dadai
- 3
Kisa soyayyen Mai kisa yankakkiyar albasa da tumatur kisa yajin kuli kuli da Maggi Dan dadae kisa yajin barkwano inbakisa a kuli kuli b kijuya ko ina ya hade
- 4
Shikenn aci Dadi lfy
- 5
Note:Zaki iya sa cabbage ko cocumber inkinaso
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/14973949



sharhai (4)