Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

30mint
3 yawan abinchi
  1. Slice bread
  2. Kwai
  3. Mince meat
  4. Attaruhu& albasa
  5. Maggi
  6. Mai

Umarnin dafa abinci

30mint
  1. 1

    Dafarko xaki dauko mince meat Ki gyara kisa Maggi DA spices ki dan gasashi awuta kisa attaruhu da albasa sai Ki dauko bread Ki yanke gefe DA gefe sai kisa rollin pin kiyi fadi dashi sai Ki dauko wanan hadin mince meat kisa aciki Ki nade kamar tabarma sai kisa akwai kisoya shikenan

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
bilkisu Rabiu Ado
bilkisu Rabiu Ado @cook_20896228
rannar

sharhai

Similar Recipes