Jollof din shinkafa da miya

#ramadansadakah , wannan hadin yana da matukar amfani ga mai azumi yayishi ,sabida yana rike ciki sosai ,idan aka ci dabino kamar guda 5 a lokacin sahur to insha ALLAH ba za,aji wuyar azumi ba ,tested&trusted.

Umarnin dafa abinci
- 1
Za ayi parboile din shinlafar a sa a basket.
- 2
Sai ayi garading kayan miya, s yanka albada daban a ajiye,sai a soya manjan sai a zuba kayan miyan a soya sama sama, sai a zuba ruwa a tsaida sanwa asa maggi da kayan kamshi da dan thime kadan, sai a rufe a barshi ya tausa.
- 3
Idan ya tausa sai a zuba shinkafar a barta ta dahu,idan ta kusa tsotsewa sai a zuba albasan a sama kar a juya sai a rufe a rage wuta.
- 4
Sai ayi serving, a dauko stew a zuba aknsa.enjoyyyyyyy, gsky yayi dadi sosai.
Keywords
Similar Recipes
More Recipes

sharhai (2)