Tura

Kayan aiki

20 minutes
8 yawan abinchi
  1. 30dabino guda
  2. jug 1 na ruwa
  3. 2cardamom
  4. 1star anise
  5. 1/2 CUPMADARA
  6. kanunfari
  7. NA'ANA'A

Umarnin dafa abinci

20 minutes
  1. 1

    KI WANKE DABINON KI, KI CIRE MASA KWALLAYAN CIKI

  2. 2

    Seki zuba cardamon guda 2

  3. 3

    Seki zuba kanun fari aciki

  4. 4

    Se ki saka star anise 1

  5. 5

    SE KI ZUBA NA'ANA'A BAME YAWA, BA DANYA KO BUSHASHIYA

  6. 6

    SEKI ZUBA, RUWA JUG 1 KI TAFASA SHI, KI BARSHI YA YA SHA ISKA,

  7. 7

    SEKI DAUKO MILK DINKI 1/2CUP

  8. 8

    KI HADA TA DA RUWA SHIMA 1/2CUP KI ZUBA ACIKIN DABINUN DAKIKA TAFASA KI JUYA

  9. 9

    IDAN KIKA JUYA, SEKI KARA BARIN SHI YA SHA ISKA, BA'A SAKA MADARAR DA YAWA KADAN AKE SAKAWA

  10. 10

    SEKI SAKA MASA KANKARA.

    SE SHA 😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Halima Maihula kabir
Halima Maihula kabir @cook_29516083
rannar
Tin Ina yarinya Ina son girki, Kuma zama me girka abinci buri nane, Ina son na zama chef 👩‍🍳..
Kara karantawa

Similar Recipes