Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/15099827

Zakisamu kankana ki yanka kicire kwallayen kisa a blander kisa madara da kwakwa da dabino kisa suger inkinaso kisa ice kihada kiyi blanding
Idan yayi laushi zaki iya tacewa zaku ki iya sha a haka kokuma kisa a fridge yayi sanyi kidinga sha
An kwafa!
More Recipes

sharhai