Masar awara

AHHAZ KITCHEN
AHHAZ KITCHEN @cook_16089016
Lagos

Ni na kirkira a kai na kuma ni na dafa ta

Masar awara

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Ni na kirkira a kai na kuma ni na dafa ta

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

minti 15mintuna
daya
  1. Awara wacce ba soya ba
  2. Albasa
  3. Attaruku
  4. Kwai
  5. Koran tattase
  6. Maggie
  7. Curry

Umarnin dafa abinci

minti 15mintuna
  1. 1

    Ga kayan hadin nan

  2. 2

    Da farko zaki yayyakan awaran ki sai ki yanka albasa ki yanka attaruku da koren tattase sai ki zuba akan awaran da kika yanka ki zuba Maggie da curry ki fasa kwai a kai ki juya sosai sai ki soya ta a koskon masa

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
AHHAZ KITCHEN
AHHAZ KITCHEN @cook_16089016
rannar
Lagos
Inason girki sosai kuma inason abinci mai dadi shiyasa a kullum inaciki binchikan girki ko na koya ko na koyar abin yana burgeni inga kai na a kitchen ina girki kuma bana gajiya da girki shiyasa maigidana yana alfahari da niiiii
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes