Egg bread sandwich
seeyamas Kitchen @cook_16217950
Egg bread sandwich
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki samu bread dinki ki yanke tsakiyar sannan
- 2
Sannan ki fasa kwai, kisa attaruhu, albasa, nama dakakke, spices, Maggi ki kada sannan kisa mai a kasko
- 3
Saiki daukan bread din da kke cire tsakiya kina sa hadin kwananan aciki saiki dauko dayan da kika cire kke Sawa akai ki rufe Kwan
- 4
Saiki barshi ya gasu sannan ki juya dayan side din Shima ya gasu
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/15176355







sharhai (2)