Dan wake

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Fulawa
  2. Kanwa
  3. Kuka
  4. Ruwa
  5. Mai
  6. Yaji
  7. Magi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Farko zaki jika kanwarki tajiku kafinna ki tankade fulawarki kisa kuka kadan ki garwaya se ki kwaba da ruwan kanwan kadan seki karasa kwabawa da ruwa

  2. 2

    Kisa tukunya a wuta inyatafasa kijefa Kamar yadda kike gani

  3. 3

    Inya nuna zakiga jikin zaiyi sumul se ki tsame kizuba a cikin roba mai ruwa

  4. 4

    Kitsame a ruwa kisa mai magi da yaji da veggies naki shikenan aci Dadi lfy

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zaramai's Kitchen
rannar

sharhai

Similar Recipes