Dabun shinkafa
Abincin gargajiya ne mai dadi#kitchenchellenge
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki gyara Tsakin shinkafarki ki wanke ki barshi ya tsane Sai ki dauko steamer kisa aciki ki Dora idan baki da steamer Sai ki Samu tukunya kisa koda plate din silver kisa ruwa Sai turara aciki idan yayi kamar 30 mint Sai ki sauke
- 2
Sai ki xuba zogale mai Sinadarin dandano gyada da Attaruhu dakika yi greetin din shi ki juya sosai Sai ki mayar ya kuma turarawa shikenan
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/15368649




sharhai (3)