Crispy spicy French fries

Maman jaafar(khairan)
Maman jaafar(khairan) @jaafar

Yan uwa ku gwada wana recipe na soya dankali ku bani feedback akaiw dadi gaskiya 😋😋🥰😂

Tura

Kayan aiki

  1. 4big potatoes
  2. 1/2 cupflour
  3. 1/2 cupcorn flour
  4. 1tablespoon garlic
  5. 1tablespoon ginger
  6. 1tablespoon chilli pepper
  7. 1tablespoon paprika
  8. 1tablespoon curry
  9. 1maggi
  10. 1egg
  11. Oil

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki samu dankali turawa (potatoes) ki fere ki yanka ki wanke sai ki zuba aciki bowl kisa gishiri da tafasashe ruwa zafi ki zuba a kanshi ki rufe ma 10 to 15mn, amfani zuba tafasashe ruwa shine zai dan yi tawshi

  2. 2

    Bayan 10mn sai ki samu bowl kisa 1/2cup flour da 1/2 cup corn flour kisa ginger powder, garlic powder, chilli powder, paprika powder, curry da maggi

  3. 3

    Kisa kwai sai ki dama da ruwa ama kada yayi ruwa dewa kuma kada yayi kawri dewa sai ki dawko dankali ki zuba aciki

  4. 4

    Ki hade sosai sai ki soya a oil

  5. 5

    Gashina so crispy and delicious 😋😋 kiyi serving da zafishi

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Maman jaafar(khairan)
rannar

Similar Recipes