Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki kwaba yeast inki da suga kada domin ya taso da sauri,sai ki saka komai da komai cikin roba sai ki sa yeast da ruwa ki kwabaa
- 2
Sai ki barshi cikin raana ya taso kokuma wuri me dumi sai ki aza mai ki sa ruwa cikin roba gefe sai ki wanke hannunki kidinka debowa kina sakawa cikin mai guda guda kina yi kina wanke wankewaa
- 3
Zaki iya ci da suga ko kuma yaji😌♥️baa ba yaro mai kyuiya
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/15369880




sharhai