Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki parboil rice dinki da turmeric powder da salt ki taceta Tasha iska.
- 2
Ki gyara veggies dinki ki ya kasu ki tafasa da gishiri ya danyi laushi ki tacesu.
- 3
Ki wanke hanta ki yankata kanana ki tafasa ta da albasa da seasonings da kayan kamshi sannan ki soyata sama sama
- 4
Ki zuba oil da zae soya Miki shinkafar ki soya veggies da Attaruhu hade da hantar, ki zuba enough albasa sannan ki kawo seasonings if needed ki zuba.
- 5
Ki kawo parboil rice dinki ki zuba ki Rika juyawa a hankali. In kinason green pepper ki yanka ki zuba.
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/15447983




sharhai (7)