Lemon kankana

aisha muhammad garba
aisha muhammad garba @oumsuhailadelicacies

Yana d amfani sosai ajikin mu

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Kankana
  2. Sikari
  3. Flavour

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki markada kankana ki tace kisa sugar d flavour....ki sa kankara

  2. 2

    Ko ki sa freexer har yakusa kankara samnan kisa abu kijuyashi kankarar ta farfashe.....shi ake cewa watermelon slush

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
aisha muhammad garba
aisha muhammad garba @oumsuhailadelicacies
rannar
A dental therapist, Baker and lots
Kara karantawa

Similar Recipes