Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki yanka cabbage inki da karas da cucumber ki wanke ki hadesu wuri guda ki aje gefe
- 2
Ki dauki kaza ki tsumata da ruwan magi da kayan hadi seki gasata sai ki yankata kana na ki cire kassa
- 3
Kisa mayonnaise da ketchup a wuri gdaya sai ki hadesu
- 4
Bayan nan seki dauko Lebanese bread inki sai ki dingayi kina shafamishi hadin ketchup da bama sai ki aza hadin cabage inki daga gefe sai ki aza kaza itama saiki dunkuke a mike kamar yadda yake a hoto sai ki aza ta bisa sandwich maker ki gasa in bakida shi kuma zaki iya sata cikin microwave
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/15453972




sharhai