Miyar albasa
#miya.
Tana dadi da doyar da aka soya ba kwai ko awara
Umarnin dafa abinci
- 1
Na bare albasata na wanke sannan na yanka. Na wanke attarugu na jajjaga
- 2
Na samu tukunya na zuba Mai nasa albasar rabi na jujjuya minti 3 sannan na zuba attarugu,kayan kanshi da sinadarin dandano na juya minè sannan na kawo ragowar albasa na juye na zuba Dan ruwa kadan se na rufe
- 3
Bayan 4-5min na sauke. Shi kenan enjoy 😋😋🤤
- 4
In kina so Zaki iya saka nama ko kifi
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/15536386




sharhai