Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/15633079

Najika shinkafa akalla awa 4 nawanke nazuba foreign din nakuma daurewa sannan nasa albasa da yis nakai nika.
Na sata a rana kamar minti 30 zuwa awa ta tashi nafara soyawa shikenan.
An kwafa!
More Recipes

sharhai (2)