Shawarma

Fatima Aliyu
Fatima Aliyu @fatma_aliyuu
Abuja, FCT, Nigeria

This is the hausa version of my shawarma recipe. Ina fatan wannan ya gamsar da ku

Shawarma

This is the hausa version of my shawarma recipe. Ina fatan wannan ya gamsar da ku

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 2tortillas (biredin da ake shawarma da shi)
  2. 2carrots
  3. 1/2cabbage
  4. 4red and green pepper
  5. 1/2cucumber
  6. Minced meat
  7. Tomato paste
  8. 1big onion
  9. Seasoning
  10. Mayonnaise
  11. Ketchup
  12. Thick yoghurt

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki soya albasa kadan da dan mangida cikin tukunya, sannan ki sa tumaturin gwangwani da nikakken tattashe da gishiri da maggi,

  2. 2

    Ki motsa sosai sai ki barshi su soyu minti daya. Sai ki kawo nikakken nama ki sa sannan ki zuba ruwa daidai yanda zai dafa namanki.

  3. 3

    In ya dahu sai ki ajiye shi a gefe ya huce

  4. 4

    Ki dauko kayan itacen ki, ki wanke su sannan ki yanka daidai girman da kike bukata. Ki ajiye su gefe

  5. 5

    Sannan ki kawo kayan lambu ki jera bisa sannan ki zuba sauce din nama

  6. 6

    Ki samu kwano karami ki zuba mayonnaise, ketchup da yogurt dinki ki motsa sosai sai ya hade sannan ki aje gefe

  7. 7

    Ki samu tray babba, ki dauko tortilla dinki ki dora a kai ki shafa hadin mayonnaise dinki a tsakiyan tortilla din

  8. 8

    Ki nannade tortilla dinki sannan kiyi grilling dinshi ya danyi zafi kadan don ya zauna sosai😋😋

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Fatima Aliyu
Fatima Aliyu @fatma_aliyuu
rannar
Abuja, FCT, Nigeria

sharhai (6)

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
Kada de ace na cika kwadai amma de ina chi

Similar Recipes