Alkubus
Yyi Dadi sosai munji dadinsa gsky
Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko Zaki tankade fulawa kisa sugar kadan da salt kadan see kisa yeast kijuya
- 2
Seki xuba ruwan dumi ki kwaba shi sosai Amma kada yyi ruwa kums ba tauri sosai zeyi ba sekisa oil kadan kijuyashi
- 3
Se kisami abinda zaki zuba aciki kishafa oil sabida kada yyi kamu seki dunga zubawa kwabin alkubus din inkin gama seki rufesu da leda ko towel
- 4
Seki saka a Rana yatashi inya tashi seki turara abinki shikenan ya kammala
- 5
Zakici da miyar taushe ko stew koma wacca kika ga Zaki iya ci d ita
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/15635337




sharhai (6)