Homemade greek youghurt
Sauki ga dadi a baki
Umarnin dafa abinci
- 1
D farko xaki xuba madarar ki a cikin tukunya ki kawo wannan ruwan naki ki xuba
- 2
Sai kisa whisker ki juya sosai sbd kar yyi gudaji
- 3
Sai ki dora a wuta ki barshi y tafasa
- 4
Bayan y tafasa sai ki juye a kwano mai murfi ki barshi y dan sha iska yadda xaki iya saka yatsan ki
- 5
Sai ki auna youghurt dinki kofi 1 da rabi
- 6
Sai ki juye a ciki ki juya sosai d whisker
- 7
Sai ki rufe ki samu wajen mai dumi kisa nayi amfani d cooler ne nasa kwanon nawa a ciki n rufe ki barshi y kwana
- 8
Nan Gashi washe gari bayan n bude
- 9
Shikkenan kin gama
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/15652652



















sharhai (10)