Masar wake

Fatima Goronyo
Fatima Goronyo @fatimagoronyo

Masa ce wadda akeyi da wake tanada Dadi sosai anayin ta Kamar yadda akeyin Masa ❤️😋

Masar wake

Masa ce wadda akeyi da wake tanada Dadi sosai anayin ta Kamar yadda akeyin Masa ❤️😋

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

5 yawan abinchi
  1. Wake cup 2
  2. 1/2 cupFulawa
  3. Yeast 1/2 tea spoon
  4. Salt
  5. Albasa
  6. Tarugu
  7. Maggi(spice's)
  8. Ruwa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko Zaki surfa wake se ki ciremasa hanci, sannan kiwanke kishanya for 1day Zaki ji yabushe sosai se kikai markade(grinding)amiki nikan garii

  2. 2

    Seki zuba garin a roba kizuba fulawa 1/2 cup, yeast half tea spoon, Maggi, gishiri. Seki yanka Albasa da Attarugu ki zuba

  3. 3

    Ki hadesu wuri daya kizuba ruwa kadan kinayi kina bugawa har seyayi Kamar kullun Masa Amma baaso yayi ruwa sosai kibari kamar zuwa 5mins seki Fara gasawa

  4. 4

    Ki aza tenda tayi zafi ki zuba Mai se ki samu ludayi kina zubawa kadan kadan kigasa Kamar masa.

  5. 5

    Bayan kingama seki zuba a tray ki zuba kuli kuli, yaji, Attarugu da Albasa. 😋😋

  6. 6

    Zaki iya yinsa for dinner ko breakfast Aci Dadi lafiya❤️🥂

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fatima Goronyo
Fatima Goronyo @fatimagoronyo
rannar

sharhai (2)

Similar Recipes