Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko xaki fara tankaɗe flour sannan ki xuba baking powder kiƙara mixing
- 2
Daganan saikiyi mixing sugar da butter sai yayi smooth sannan kifashe eggs ɗinki ki xuba kiyita mixing sosai harsai komai yagame sannan kifara xuba flour naki kiyata mixing sai yayi laushi ba gudaje
- 3
Daganan saiki ɗauko fry pan naki kishafa butter kaɗan kisamu ludayi kirinƙa ɗiba kina xubawa saiki rufe da murfi but wuta low heat xaki saka kibashi 15snds idan kinka buɗe xakiga yayi wani soke soke kamar sinasir saiki juya ɗayan gefe idan yayi saiki kwashe haka xaki dingayi harki ida sannan xaki iya xuba chocolate asaman koh honey xaki iya cinsa da tea kuma xaki iya cinsa hakan shikenan our pancake is ready🤤😋
MRS, JIKAN YARI KITCHEN
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/15760393







sharhai