Tura

Kayan aiki

2 hours
mutum 4 yawan a
  1. Farar shinkafa kopi hudu
  2. cupSugar half
  3. Baking powder,
  4. yeast Teaspoon each
  5. Salt pinch
  6. cup ruwa half

Umarnin dafa abinci

2 hours
  1. 1

    Zaki sami farar shinkafarki ki tsaftaceta ta hanyar cire mata duk wani datti

  2. 2

    Sai ki wanke ki jiqata tayi kamar awa biyu kou fiye idan kuma

  3. 3

    Dasafe zakiyi zaki iya jiqata over night

  4. 4

    Idan ta dahu sai ki qara wanke jiqarqar ki tsane sai ki hadasu waje daya da daffafar

  5. 5

    Idan ta jiqu sai kidibi hand full ki dafata,idan kuma kinada tuqaqen tuwon shinkafa basai kin Dafaba.

  6. 6

    Sai ki rufe ki aje shi waje mai dumi.ni ina pre heating oven neh ina sawa aciki

  7. 7

    Sai ki kai inji anuqa maki Idan kuma kina da blender din dazata yi niqa mai laushi sai ki niqa abarki

  8. 8

    Amma anaso ki barshi yayi kaman 1 and half hour sai ki fito dashi

  9. 9

    Idan kin nuqo sai ki sa mata yeast teaspoon daya,ki wanke hanunki ki juya for like five minutes babu lumps din yeast dinan da kika sa,

  10. 10

    Idan yeast dinki mai kyau neh zai tashi within an hour

  11. 11

    Sai ki sami cokali ki riqa juyawa har ki tabattar ta soyu,idan kina so kigane kou

  12. 12

    Cikin ya nuna za ki iya tsira toothpick Ki gani

  13. 13

    Idan kika fito dashi zakiga ya taso sai kisa baking powder teaspoon daya da pinch of salt

  14. 14

    Zaki lura yayi kauri sai ki qara ruwa half cup ko kuma zuwa kaurin da kikeso

  15. 15

    Ki dako tandarki ki goge ki daurata akan medium heat sai kisa mai ki jira yayi zafi

  16. 16

    Idan yayi zafi sai ki sa ludayi ki dibu qulunki ki zuba cikin tandan ki barshi zaki ga yana soyuwa

  17. 17

    Idan ta soyu sai ki kwashe zaki iya ci da miya, sugar, yaji dakuma kuli

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Muas_delicacy
Muas_delicacy @muasdelicacy01
rannar
Sokoto
I do believe in cooking cox cooking is life and fun
Kara karantawa

Similar Recipes