Sauce din kifi da Ugu

Fatima Bint Galadima @Homechef2000
Ina matuqar son kifi shine nayi wannan sauce din mai dadi ga sauqi kuma ga qara lpy a jiki☺️☺️
Sauce din kifi da Ugu
Ina matuqar son kifi shine nayi wannan sauce din mai dadi ga sauqi kuma ga qara lpy a jiki☺️☺️
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko za’a sami kifi a babbare shi
- 2
A dora manja a wuta a zuba tafarnuwa,albasa,attaruhu sai a soyasu
- 3
Sai a kawo sinadarin dandano a zuba akan kayan miyan da aka soya sai a saka kifi,sai a saka ganyen Ugu sai a juya su hade jikinsu gaba daya
- 4
Sai a rufe a rage wuta sosai a barshi yayi minti goma
- 5
Shikenan an gama😋😋😋 naci nawa sauce din da shinkafa
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/15760983





sharhai (7)