Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki tafasa ruwa suyi zafi sosae ki gyara garinki idan ruwa yayi zafi kina zubawa kina tukawa saiya sulala saiki kwashe a leda kina mulmulawa ki saka a cooler
- 2
Saiki zo ki hada miya alayyahu tumatur albasa tattasai tarugu albasa spices sai saka naman kai
Saiki zo ki hada sobo 😋
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/15773328




sharhai