Kunun gyada
Wannan kunun yanada dadi gsky ga gardi
Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko za a zubawa gyadar ruwa a dama sai a tace a zuba a tukunya
- 2
Sannan sai a jefa citta kanumfari da star anise da cinnamon sai adora awuta abarshi yayi ta tafasa
- 3
Bayannan sai akawo sugar a zuba azuba wannan geron daman surfaffene
- 4
Idan aka taba akaji geron ya dahu sai adama wannan fulawar adaure shi da ita abarshi yakara tafasa shikenan sai a sauke abarshi yadan sha iska kadan
- 5
Sannan sai a kawo wannan nonon sai a zuba ajuya shikenan wannan kunun gaskiya yanada dadi sosai
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/15773483





sharhai (3)