GERO DA WAKE(chachchanga)

#oldschool damuna school kusan kullum se mun sayi chachchanga munajin dadinta sosai Amma ynxu see a jima baka ciba har kana kwadayinta
Network ya hanani Post se yau nasamu yyi😴😴

Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko zaka daura tukunya a wuta in ya tafasa kazuba wake kasa kanwa da salt kadan in ya fara laushi kadan seka wanke geron ka daka surfa ka bushe dusar ka wanke sosai kazuba acikin waken suyita dahuwa har komi yyi laushi in ya shanye ruwan y turara shikenn ka sauke
- 2
Kamar de dafin shinkafa da wake zakayi yana Dadi sosai
- 3
Kayanka salad tumatur albasa kasa manja da yaji d Maggi shikenn aci Dadi lfy
Keywords
Similar Recipes
More Recipes

sharhai (2)