Pepper chicken
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko Zaki gyara kazarki ki wanketa sai ki zuba a tukunya kisa gishiri Maggi spices da albasa kisa ruwa sai ki rufe idan tadahu sai ki sauke
- 2
Kisa Mai awuta idan yayi zafi ki soya sai ki yi greatin din attaruhu da albasa ki zuba Mai kadan ki zuba wanan attaruhu kisa Maggi spices kisa ruwan Naman kadan ki barshi Kamar 5mint sai ki dauko wanan soyyayan Naman ki zuba ki juyashi sosai sai ki barshi yayi Kamar 5mint shikenan sai ci
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/15802258




sharhai