Zaki samu bowl ki zuba kwakwar ki saiki zuba Condensed milk kiyi mix sosai harta hade jikinta ta kame, saiki raba gida biyu or uku duk yanda kike bukata saiki zuba food colour irin kalan da kike bukata saiki mix ki mulmula, ki mayar cikin wata coconut din shikenan
sharhai (5)
@grubskitchen come and take 1 😋