Moimoi (alale)
Zaa Iya dafa eggs Asa ciki kafin a dafa
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki jika wake tsawon 10-15 mints saiki zuba cikin blender kiyi blender na rabin minutes saiki kashe ki juye cikin bowl ki wankeshi sosai ki tabbatar babu bawon waken saiki mayar cikin blender kisa attaruhu, tafarnuwa, albasa saiki nika bayan yayi laushi saiki juya ki zuba ruwan dumi ki juya sosai saiki zuba manja & man gyada, kisa curry, ajino moto, salt kiyi mix saiki shafe manja cikin bowl da zakiyi amfani dashi koki kulla a leda ki dafa shikenan.
- 2
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/15839816









sharhai (7)