Kayan aiki

1 hour
2 servings
  1. 2 cuprice
  2. Cabbage tattasae
  3. Tarugu
  4. Tumatur
  5. Albasa
  6. Maggi
  7. Mae

Umarnin dafa abinci

1 hour
  1. 1

    Xaki wanke kayan miyan first kiyi blending ki soya

  2. 2

    Sae kiyi sanwa azuba ruwa idan suka tafasa xa'a zuba shinkafa

  3. 3

    Idan tafara sulala xakusa cabbage dinki for 10-15 minutes

  4. 4

    Bayan kin Gama dafuwa xaki yanka cabbage,ki wanke sannam ki dafa eggs,kiyanka

  5. 5

    Xaki dauko cabbage and egg then u mixed them together with vama and soyabeans

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Laurah Abubakar
rannar

Similar Recipes