Umarnin dafa abinci
- 1
Abarza wake a bushe a wanke a gyara attaruhu Tattasai da albasa a wanke a sakaa ciki a nika
- 2
A zuba mangyada da Maggi gishiri da ruwan dumi a gauraya a kulla a leda
- 3
Adora tukunya a wuta a zuba ruwa da alalan da aka kulla a leda a barshi ya nuna tsawon minti 45 zuwa minti 50 sai a sauke soya manja da albasa a ci da yaji me dadi Wanda yaji Maggi star.
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/15871245







sharhai (3)