Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Flour
  2. Maggi
  3. Onga
  4. Albasaattarigu
  5. Ruwa
  6. Ganyen albasa (optional)

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko ki tankade flour
    Sannan ki yayyanka albasa akai
    Sai ki zuba ruwa ki dama karyayi ruwa Kuma karyayi kauri

  2. 2

    Sai ki zuba jajjagen attarigu aciki
    Sannan kisa Maggi, onga ki gauraya yadda komai zaiji

  3. 3

    Ki daura fry pan a wuta kisa Mai kadan sannan kidinga diba kina soyawa kamar yadda ake suyan kwai

  4. 4

    Idan kin gama sekisa yaji kici
    Sannan Zaki iya ganishing dinsa da ganyen albasa ko albasa
    Aci dadi lfy

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
HAJJA-ZEE Kitchen
HAJJA-ZEE Kitchen @hajjazee3657
rannar
I really love cooking,baking and more 🥰😍
Kara karantawa

Similar Recipes