CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Doya da kwai
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Doya da kwai ainihin hoton girkin

Doya da kwai

Safiyya sabo abubakar
Safiyya sabo abubakar @Safsy
Kano

akwai dadi musamman DA break fast idan na hada ta DA tea

akwai dadi musamman DA break fast idan na hada ta DA tea

Kara karantawa

Doya da kwai

Safiyya sabo abubakar
Safiyya sabo abubakar @Safsy
Kano

akwai dadi musamman DA break fast idan na hada ta DA tea

akwai dadi musamman DA break fast idan na hada ta DA tea

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

Awa 1mintuna
2 yawan abinchi
  • doya
  • Kwai
  • Mai
  • Maggie
  • albasa
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

Awa 1mintuna
  1. 1

    DA farko zaki feraye doyarki ki wanketa sai ki zuba ruwa ki dorata ki zuba shiga kadan da gishiri sai ki rufeta idan ta dahu sai ki sauketa ki tace amma karki Bari ta dafe sosai

    Doya da kwaimatakin girki1 hoto
  2. 2

    Sai ki zo ki dakko kwanki ki fasa ki yanka albasa a ciki kisa Maggi kadan saboda kar kwanki ya tsinke zaki iya sa attaruhu kadan a ciki sa ki kada shi ki sa mai a kasko idan yay zafi sai ki dinga tsoma doyar a ciki kwan sai ki sa amai haka zaki har ki gama soyawa idan tayi sai ki tsameta shike nan kin gama

    Doya da kwaimatakin girki2 hoto
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Safiyya sabo abubakar
Safiyya sabo abubakar @Safsy
rannar February 02, 2022 12:07
Kano
Baking and Cooking is my hobby
Kara karantawa

sharhai (2)

Ayshat Adamawa(U. Maduwa)
Ayshat Adamawa(U. Maduwa) @Ayshat_Maduwa65
February 04, 2022 09:12
@Safsy Allah ya nuna mana Ramadan
Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Doya Da Kwai

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Carrot milkshakes
  2. Salad din macaroni
  3. Cinnamon rice
  4. Cheesy yam balls
  5. Spicy Hibiscus Drinks
  1. Dankali da kwai
  2. Cinnamon rice
  3. Gashin kifi
  4. Petin wake
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/15938638
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close