Salad din macaroni

Mamu
Mamu @1981m
Lagos

Yana da dadi, ana iyacinsa haka ko kuma ahadashi da shinkafa ko cous cous.

Salad din macaroni

Yana da dadi, ana iyacinsa haka ko kuma ahadashi da shinkafa ko cous cous.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Maccaroni
  2. Karas
  3. Kabeji,
  4. Koren tattasai
  5. Kwai
  6. Albasa
  7. Mayanoise

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Nadafa maccoroni nasa dqn gishiri aciki, daya dahu na kwashe na tsane.

  2. 2

    Na dora kwai kan wuta, daya dahu na kashe na yanyanka

  3. 3

    Haka karas, kabeji,koren tattasai, albasa duk nasa veniger na wankesui sannan na yanyanka, sannan na hadasu wuri daya, nakawo mayanoise na xuba aciki.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mamu
Mamu @1981m
rannar
Lagos
Eating is necessity but cooking is an Art, i just love cooking
Kara karantawa

sharhai (3)

Similar Recipes