Dan waken alkama

Safiyya sabo abubakar @Safsy
Alkama tana da matukar amfani a jikin mu sannan Dan waken nan yayi dadi sosai
Dan waken alkama
Alkama tana da matukar amfani a jikin mu sannan Dan waken nan yayi dadi sosai
Umarnin dafa abinci
- 1
DA farko zaki zuba garin alkamarki da fulawarki dama kin jika kanwarki da ruwa sai ki zuba kuka a cikin garin sai ki kwaba da ruwan kanwarki karki cikia masa ruwa sosai
- 2
Dama kin Dora ruwanki a wuta idan ya tafasa sia ki ki dinga tsunbula Dan wake ki a ciki idan ya dahu sai ki kwashe ki zuba a ruwan sanyi shike nan kin gamabadai dadi ba😋😋
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16004545





sharhai