Tura

Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki zuba mai a tukunya kisa albasa ki soya sama sama saiki zuba jajjagen attaruhu kisa spices ki juya 2mnts saiki sa ruwa kisa seasoning ki rufe ki barshi y tafasa saiki zuba shinkafa ki juya ki rufe

  2. 2

    Ki barta ta nuna saiki kwashe done

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Sam's Kitchen
Sam's Kitchen @Sams_Kitchen
rannar
Yobe State
Cooking is my favorite
Kara karantawa

sharhai (2)

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
Anzo wajaen Dajajah na mulki bisa shinkafa 😅

Similar Recipes