Dafadukar shinkafa me kayan lambu

Hauwa'u Aliyu Danyaya @Hawwer01
Dafadukar shinkafa me kayan lambu
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki dora tukunya akan wuta, ki zuba ruwa ki bar ruwan su tafasa, sannan ki wanke shinkafar ki, ki zuba a tukunya hr su tafasa,snn ki zuba shinkafar A colander snn ki sake dora tukunya akan wuta ki zuba mai ki ynka albasa ki zuba ginger nd garlic paste k soya su sama sama sannan ki zuba jajjagen kayan miyn ki Suma ki soya su
- 2
Byn sun soyu sei ki zuba ruwa Wanda kk san zasu dafa wannn shinkafa se ki zuba seasoning,curry se ki zuba yankakken green beans dinki da green peas da yankakken carrots dinki.idn Suka tafasa sannan ki zuba shinkafar ki,ki motsa ya hade sannan ki rufe hr y dahu amma k rage wuta
- 3
Sei ci
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16011612






sharhai