Umarnin dafa abinci
- 1
A surfe wake a wanke a yanka kayan miya akai sai a markada yayi laushi
- 2
A zuba manja kadan sai a zuba Maggi da gishiri da dan curry daidai dandano a gauraya in yayi kauri Da yawa a zuba ruwa
- 3
A shafa manja a cikin gongonin Alalen sai a zuba kullin a ciki rabi rabi
- 4
A jera a tukunya a dafa harsai y fara Kamshi
Aci dadi lafiya
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16034275




sharhai