Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko,agyara wake a wanke sai adora shi a wuta ya dahu sai atace a ajiye gefe.
- 2
Sai a wanke gyara kayan miya a wanke ayi blending tare da kabewa bayan an wanke ta itama
- 3
Sai a Dora tukunya a wuta asa mai in yayi zafi a zuba kayan miyan nan su soyu,sai a tsayar da ruwa da dan yawa ruwan ake so a zuba Maggi da gishiri a rufe ya tafasa
- 4
Sai a kawo waken nan a zuba tare da gyadar da aka nika amman bada laushi sosai ba,a wanke tsakin masarar shima sosai,
- 5
Sai a zuba ayi ta juyawa sai Ya hade tare da waken,sai akawo su ounga da Gino a zuba,arufe a barshi ya dahu
- 6
,in ya nuna sai a zuba yankakkiyar albasa tare da alaiyahun da aka gyara aka yanka a rufe tukunyar kashe wutar zafin zai nunar da alaiyahun.
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
Faten tsakin masara
Inason fate nadade ina son inyi tun da ramadan dana ga @Arab cakes and more tayi nake taso inyi to sai yau Allah yai aisha muhammad garba -
-
-
-
-
-
Shinkafa da wake (garau-garau)
#garaugaraucontest# shinkafa da wake abinci ne mai matukar dadi da dandano sannan yana da matukar amfani ga lafiyar dan adam musamman in akayi amfani da abubuwan da suka dace wajen sarrafa ta saboda suna dauke da sunadarai masu kara lafiya da kuzari. Umma Sisinmama -
-
Bread
#bakebread wannan gaahin bread yana da kyau da karin kumallo.. yana kara kuzari ga kuma dady Chef Furay@ -
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Cous cous da wake da miyan alayyahu
Ban cika son cous cous ba amma duk randa nayi shi da wake da miyan ganye na kan ci sosai saboda akwai dadi #1post1hope Fiddausi Yusuf -
Dambun masara
#teamtrees gaskiya hausawa akwai su da hikima domin wannan girki daga yankin su ya futo ummu haidar -
Shasshaka
Ina yin shasshaka a irin lokutan da na rasa appetite. Ina jin dadinshi sosai kuma ina ci dayawa. Princess Amrah -
Zobo
Yau an tashi da yanayin rana da zafi, hakan ya sa na yanke shawarar yin zobo ga iyalina. Sun sha kuma sun ji dadinshi sosai. #Lemu Princess Amrah -
Faten tsakin masara
Wannan shine karo na farko da nadafa wannan abincin kuma ta dalilin zulaihat adamu musa da tatura nagani shine nace bari nagwada. Munji dadinsa sosai mungode TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
-
-
-
More Recipes
sharhai (2)