CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Kunun kanwa
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Kunun kanwa ainihin hoton girkin

Kunun kanwa

Hafsatmudi
Hafsatmudi @Hafsatmah08
Bauchi

#Gargajiya

#Gargajiya

Kara karantawa

Kunun kanwa

Hafsatmudi
Hafsatmudi @Hafsatmah08
Bauchi

#Gargajiya

#Gargajiya

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

awa daya
mutum 2 yawan a
  • Gero gwangwani 2,
  • citta da
  • kananfari kadan
  • Kanwa jikakkiya
  • Ruwa
  • Sukari daidai dandano
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

awa daya
  1. 1

    Da farko zaa surfa gero sai a wanke a shanyashi ya sha iska sosai zaa iya blending amma ni dakan hannu na masa yafi gardi ina dakawa ina tankadewa

    Kunun kanwamatakin girki1 hoto
    Kunun kanwamatakin girki1 hoto
    Kunun kanwamatakin girki1 hoto
  2. 2

    Bayan na gama na dora tukunya a wuta da ruwa dan daidai na zuba tsakin a cikin ruwan suka tafaso tare.Na dauko jikakkiyar kanwata na tsiyaya ruwan a kan garin na gauraya shi da kyau da ruwan ya tafasa sai na dauko garin da na kwaba na ina zubawa a cikin ruwan zafin yana kan wuta ina gaurayawa har yayi kaurin da nake so sai na sauke na zuba a kopi na saka sugar sai sha

    Kunun kanwamatakin girki2 hoto
    Kunun kanwamatakin girki2 hoto
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Hafsatmudi
Hafsatmudi @Hafsatmah08
rannar March 04, 2022 19:39
Bauchi

sharhai (3)

Ayshat Adamawa(U. Maduwa)
Ayshat Adamawa(U. Maduwa) @Ayshat_Maduwa65
March 06, 2022 07:38
@Hafsatmah08 ina masu jego
Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Kunu Kanwa

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Dankalin hausa da sauce din kabeji
  2. Fura ta musamman
  3. Hadin tafiyoka da madara ga kuma kuli kuli
  4. Farfesun bindin saniya
  5. Danwake Jifan Cikin Ruwan Dafaffiyar Wake
  1. Fura ta musamman
  2. Miyar bushashshen kubewa
  3. Dafadukan dankalin hausa
  4. Dankalin hausa da sauce din kabeji
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16035832
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close