Tura

Kayan aiki

awa daya
mutane 2 yawan
  1. Bindin saniya
  2. Citta, tafarnuwa, kanamfari, masoro
  3. Albasa, tattase,attarugu
  4. Sinadarin dandano, gishiri, onga, masala, daddawa, thyme

Umarnin dafa abinci

awa daya
  1. 1

    A wanke bindin da kyau sae a saka kayan kanshi, sinadarin dandano, onga, gishiri dasu kayan Miya a zuba a cikin pressure cooker sae a rupe a daura akan wuta. Inyayi awa daya sae a sauke a barshi ya huce kapin a bude. Shikenan farfesu ya hadu sae aci da abin da rae take so. Nide nawa na hada da sinasir ne.😋😋😋😋😋😋😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mrs Berry
Mrs Berry @ouhm_fuad33
rannar

Similar Recipes