Soyayyen kwai da plantain

FatyYarabba @FatimaYarabba
Umarnin dafa abinci
- 1
A aza man gyada saman wuta
- 2
Sai a fere plantain
A yanyakashi yanda mutum kesonsa
Sai a samasa gishiri
A motse - 3
Idan man gyada yayi zafi sai asa plantain din
Abarsa ya soyu har yyi golden
Sai a kwashe asa a abun tsanewa - 4
Sai a fasa kwai asa attarugu
Albasa
MaggiSai a karkadashi
- 5
Sai asa mangyada a frying pan
Idan yayi zaf
Sai a zuba kwai din cikin mai din
Idan ya soyu
Sia a juya dayan gefenShikenan
- 6
ACI LAPIYA 😋
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16050379



sharhai