Kayan aiki

  1. Fulawa
  2. Butter
  3. Sugar
  4. Gishiri
  5. Mai
  6. Baking powder

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki fara kwaba fulawarki tare da gishiri kadan butter sugar da kuma baking powder da ruwa

  2. 2

    Bayan kin gama kwabawa sai ki murzashi fele fele na sakawa cikin mai kina soyawa

  3. 3

    Zaki iya cinshi hakanan ko kuma da tea

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Mrs Nuruddeen kitchen
Mrs Nuruddeen kitchen @cookN67669474
rannar

Similar Recipes