Dambun shinkafa

sadeeya nurah @sadeeyarh__
Dambun shinkafa abincin Hausa ne mostly, what makes special is the aroma and the texture..🤩♥️It just so sweet!
Dambun shinkafa
Dambun shinkafa abincin Hausa ne mostly, what makes special is the aroma and the texture..🤩♥️It just so sweet!
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko a samu shinkafar a wanke ta sai a zuba a colander ko pressure pot.
- 2
Sai a jajjaga attaruhu da Albasa ko ayi grating, a gyara zogalen a cire tsinken, sai gyadar ma a daka ta ko a sa a blender Kar tayi laushi Kuma Kar tayi guda.
- 3
Then, Idan shinkafa ya turara sa a sauke a zuba gyararren zogale da kayan Miya da spices da Mai da komai sai a mayar a rufe.
- 4
Bayan 5 to 10 minutes kamshin kadai zai tabbatar da yayi.
- 5
Shikenan sai a zuba a plate za a iya kara soya Mai a sa yaji, it depends on how you want it.
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16071116





sharhai (6)