Concoction Rice

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
Sokoto State

Yawamchin masu dafa concoction rice suna amfani da kifi amma ni nayi amfani da sauran naman kaza da ya rage #ramadanclass #gargajiya #shinkafa

Concoction Rice

Yawamchin masu dafa concoction rice suna amfani da kifi amma ni nayi amfani da sauran naman kaza da ya rage #ramadanclass #gargajiya #shinkafa

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

2 yawan abinchi
  1. 2Shinkafa kofi
  2. 6Shambo guda
  3. 2Tattasai
  4. 2Tarugu
  5. 1Albasa
  6. 3Tafarnuwa
  7. Dandano
  8. Gishiri
  9. Daddawa
  10. 2Ruwan nama kofi
  11. Mai kadan

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki jajjaga kayan miyar ki ki soya chikin mai me zafi

  2. 2

    Idan sun soyu ki zuba ruwan nama su tafasa idan wannan lokachin zaki iya sa kifinki idan mina da shi

  3. 3

    Ki zuba shinkafa ta dahu se ki kwashe kafin ta isuwa ki dan motsa kisaka gawai ki diga mishi mai ki rufe

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Jamila Ibrahim Tunau
rannar
Sokoto State
The kitchen is my comfort zone.
Kara karantawa

Similar Recipes